
Wannan matashiyar ta bayyana cewa, tana Nuna Tsiraici a kafafen sada zukunta dan ta samu daukaka.
Tace iskanci yanzu ba komai bane ya zama Ruwan dare.
Tace kuma tasan duk da haka akwai wanda suka fita, inda ta bayar da misali da Soja Boy.
Tace duk abinta ba zata so yin waka da Soja Boya ba.