
Tauraron Fina-finan Hausa a bangaren Barkwanci, Bosho ya yi martani kan zargin da akewa malam Lawal Triumph kan yin kalamai da basu dace ba ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)
Bosho yace kalaman da Malam Lawal Triumph yayi amfani dasu basu dace ba.
Bosho Yace yasan wasu zasu ce a matsayinsa na dan Fim kada ya saka baki amma yace duk wanda ya taba Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ko wanene ba zasu bari ba.