Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya koma jihar Kebbi da zama kamar yanda shugaba Tinubu ya umarceshi

Rahotanni sun tabbatar da cewa, Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya koma Jihar Kebbi da zama kamar yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya umarceshi.

An ga Ministan ana masa fareti a yayin da ya isa jihar ta Kebbi.

Hakan na zuwane bayan da aka sace daliban makaranta yara a jihar.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya aikawa majalisar Dattijai da sunan Janar Christopher Musa su tantanceshi a matsayin Minista tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *