
Wannan Bidiyon shine aka alakanta da cewa na karshe da aka ga tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari kamin rasuwarsa.
A Bidiyon, Buhari ya karbi bakuncin gamayyar ‘yan adawa da suka hada da Atiku Abubakar, Aminu Tambuwal ,Achike Udenwa, Gabriel Suswam, Nasir El-Rufai da sauransu