Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Kwanaki 2 bayan kammala dafa shinkafa a Tukunya mafi girma a Duniya, Har yanzu akwai sauran shinkafar bata kare ba

Rahotanni sun ce kawanaki 2 bayan kammala dafa shinkafar Hilda Baci wadda ta dafa a Tukunya mafi girma a Duniya, har yanzu akwai sauran shinkafar bata kare ba.

Hilda Baci dai ta dafa shinkafa buhu 200 wanda kuma mutane 20,000 suka bayyana son zuwa wajan dan su ci.

Saidai duk da haka shinkafar bata kare ba inda a wasu lokutan aka ga Hilda na rokon Mutane su zo su ci shinkafar dan bata san yanda zata yi da ita ba.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1967215847782670520?t=x–2fHoNqww6bmdclpS0VQ&s=19
Karanta Wannan  Labari Me Dadi: EFCC sun kwato kudade masu yawan da basu taba kwatowa ba a hannun barayin gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *