
Wannan Bidiyon na Lamine Yamal da abokan wasansa a Barcelona suna chasewa sa wakar Shake Body ta Skales a dakin canja kaya bayan lashe kofin Copa Del Rey ya dauki hankula.
Dama dai a can baya Lamine Yamal ya chase da wannan waka.
Barcelona ta lashe kofinne bayan lallasa Real Madrid da ci 3-2.