
Wannan Bidiyon yanda matasa ke murnar rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne suna fadar cewa ba zasu yafe ba.
Buhari dai ya rasu a Landan a yau.
Saidai an samu Bidiyon na ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga matasa na murnar rasuwarshi.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da wannan halayyar.