
Matashi daga jihar Borno da ya yi ridda ya koma Kirista ya bayyana cewa, ya fara Bushara.
Yace nan gaba za’a rushe masallatan Maiduguri.
Sannan yace ya nemi a bashi aya da tace ayi Sallah sau biyar a Qur’ani amma an kasa dan haka yanzu abinda yake so shine a kawo mai mutum daya daya shiga Aljannah sanadin Qur’ani.