
Tauraron Tiktok, Alhaji Anisee ya bayyana cewa ya kamu da soyayyar wata Kirista.
Ya kuma ce dama shi dalibin Shehu Ibrahim duk inda ya shiga sajewa yake yi da mutane, idan ya shiga cikin Musulmai sai ya zama Musulmi, idan ya shiga ciki pagan wanda basu da addini, sai shima ya zama pagan, idan ya shiga cikin Kiristoci sai shima ya zama Kirista.