
Sanata Ali Ndume daga jihar Borno ya bayyana cewa, shi ko nawa za’a biyashi ba zai iya aikin soja ba.
Yace dalili kuwa shine ba ya son ya mutu a irin wannan hayar ba saboda ko ya mutu babu wanda zai san darajarsa.
Ya bayar da misalin cewa, yanzu ga gawar Janar can watau(Brigadier Mohammed Uba) a daji har yanzu ba’a dawo da ita ba.