
Dr. Hussain Kano dake fadakarwa a kafafen sada zumunta musamman Tiktok, ya bayyana cewa, wai shi zai kawo karshen Darika a Najeriya.
Ya bayyana hakane a wani sabon Bidiyonsa da ya wallafa inda aka ganshi yana jawabi kan wani Balaraben Malami da ake ta cece-kuce akansa.