Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Nurse me aiki a dakin karbar Haihuwa ta roki matan Arewa cewa dan Allah idan suna da ciki su rika aske gashin gàbànsu kamin lokacin haihuwa yayi

Wata ma’aikaciyar Lafiya, Nurse ta roki mata masu ciki a Arewa da cewa dan Allah su rika aske gashin gabansu kamin lokacin haihuwarsu yazo.

tace wata abokiyar aikinta an kawo me bari tace gabanta duk gashi ba kyan gani sai ita ta aske mata.

Tace dan Allah matan Arewa su rika Aske gashin gabansu.

Karanta Wannan  Ku gama hauragiyarku, Tabbas, Babu tantama Tinubu ne zai sake zama shugaban kasa a 2027>>Inji Shugaban APC, Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *