
Jami’an tsaro sun kubutar da ‘yan mata ‘yan makaranta na jihar Kebbi su 24 da aka yi garkuwa dasu
Jami’an tsaro sun tabbatar da hakan.
Babu dai cikakken bayani kan yanda aka kubutar da daliban amma ana tsammanin sabin karin bayanai an jima kadan.
A ranar 17 ga watan Nuwamba ne dai aka sace yaran daga makarantarsu dake MAGA jihar kebbi.
Saidai daya daga cikinsu ta kubuto.
