
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Maisa’a ta kawo wani kwado da tace na matan aurene da mazansu ke bin mata a waje.
Tace idan mace ta kulle kwadon Zarmalulun mijinta ba zai kara tashi ba har sai an bude kwadon.
Tace kuma ta bayar an gwada yayi aiki.
Saidai wasu na sukarta da cewa, wannan abu Shirkane sannan sabon Allah ne.