A yayin da dambarwar gidan Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ta karade kafafen sada zumunta mutane daban-daban na bayyana ra’ayoyinsu.
Wasu na cewa Maryam kadan ta gani domin itama kusan daya take da Gfresh din.
I da wasu ke zargin Gfresh da rashin daraja aure.
Wasu kuma na sukar Tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna da lalata masa aure.
Saidai da yawa sun fi rinjaye a bangaren cewa Sadiya Haruna tafi kowa laifi.
Rahotanni dai nata yawo cewa Gfresh ya rika ya saki Maryam.