
Tauraruwar kafafen sada zumunta, Sadiya Haruna ta dauki hankula sosai bayan da aka ji muryarta tana gayawa mijinta maganar shan Jini.
Saidai daga baya ta fito ta karyata lamarin inda tace wasa ne take.
Tace tsokanar mijintane take.
Sannan tace kishiyartace ta fitar da maganar ta dora a kafafen sada zumunta inda ta yi fatan Cewa, Allah ya rabamu da sharrin Kishiya.