
Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa, ana ta cewa owane dan siyasa na da farashin da za’a iya sayensa amma banda shi.
Yace da kudi zai ce a bashi da nawa zai nema? Yace amma babu wani da zai je ya tsaya a gabanshi yace masa zai bashi kudi ya sayeshi.
Yace siyasa ce suke yi ta akida a Kwankwasiyya daga sama har kasa babu wanda zaka siya da kudi