
Wata matar aure ta aikawa da malam Tambayar cewa rashin kulawar da mijinta baya bata tasa ta afka zina .
Tace ta gaya masa amma sai yace ta tafi gidansu.
Tace bayaj taje gidansu ta yi jini, sai yace ta koma.
Tace amma bayan ta koma sai ciki ya shiga kuma ta gano cewa bayan ta yi jinine cikin ya shiga.
Tace mijinta yace a zubar da cikin amma ita ta kiya.