
Tawagar motocin da aka alakanta da kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio sun dauki hankula a kafafen sada zumunta.
Bidiyon lamarin ya dauki hankula sosai inda aka jirgin sama da motar da Akpabio ke hawa a gefe guda da jami’an tsaro.
Wasu sun yabeshi inda wasu suka sokeshi