Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Tsohuwar Budurwar mawakin Arewa, Bilal Villa, Amani tace ba ita ce a Bidiyon Tsyràìchy da ake yadawa ba kuma bata yafe ba

Tsohuwar Budurwar mawakin Arewa, Amani ta bayyana cewa, ba ita ce a Bidiyon tsiraicin da ake yadawa a kafafen sada zumunta ba.

Sannan tace duk wanda yace itace bata yafe ba sai Allah ya musu sakayya.

Ta kara da cewa, wadda ke cikin Bidiyon tana da farata da ake sakawa na kwalliya ita kuma bata saka irin wadannan faratan.

Dan haka tace ba ita bace.

Karanta Wannan  Mummunan hadari yayi sanadiyyar mùtùwàr Mutane 12, wasu sun jikka a jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *