
Wani sojan Najeriya ya bayyana yana cewa, ‘yan Najeriya su daina musu kallon ba zasu iya da sojojin kasar Amurka ba.
Yace Karo da kai kawai idan yawa sojan Amirka ko shurawa ba zai yi ba.
Yace su da ake kaisu kasashe su taimaka wajan samun zaman Lafiya shine za’a ce wai wata Amurka zata gagaresu?
Yace mutane su daina wannan tunanin: