
Wannan malamin ya bayyana cewa, da ka rayu ka koma ga Allah a matsayin dan Dariqa, gara a halicceka a matsayin kare ka rayu kana haushi a matsayin kare sannan ka koma ga Allah a matsayin kare.
Malamin ya bayyana hakane a wajan wani karatunsa wanda ya dauki hankulan mutane sosai.