Sunday, March 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Abale da Garzali Miko suka hadu suna tambayar wanene sarkin shinkafa a tsakaninsu?

Wannan Bidiyon na Garzali Miko da abokin aikinsa, Abale inda suka hadu suke raha akan wanene Sarkin Shinkafa ya dauki hankula.

A Bidiyon, An ga suna tsokanar juna inda Abale yace shine Sarkin Shinkafa, yayin da ya zargi Garzali Miko da cewa shi yana so a bashi sarautar ne amma bai samu ba.

@nazir_danhajiya

Sarkin Shinkafar Kasar Hausa tare da Sardauna 🤪🤪🤪🤪 #nazirdanhajiya

♬ original sound – Nazir Dan Hajiya
Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Rahama Sadau ta saki Hotunan Murnar zuwan watan Ramadan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *