Monday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aikin gyaran wutar lantarkin Arewa ke gudana

Bidiyo ya bayyana da ya nuna yanda ake ta kokarin gyara wutar lantarkin Arewa data lalace.

Yau Kwanaki 10 kenan cif ba wutar lantarki a Arewa bayan da wasu bata gari suka lalata wutar.

Lamarin ya jefa jihohi da yawa a yankin cikin duhu sannan ya sanya mutane da yawa tafka asara ta miliyoyin kudade a wasu Rahotannin ma har rayuwa an rasa.

https://twitter.com/DOlusegun/status/1851505945152549093?t=hQXXb7qapmDDPO_IyFYxAw&s=19

Hukumar TCN dai tace ranar Lahadi 3 ga watan Nuwamba za’a kammala gyaran wutar lantarkin.

Karanta Wannan  Abin Takaici: Ji yanda aka bar na'urar dake nuna inda 'yan Bindiga suke ta lalace da gangan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *