Tsohon Ministan shari’a, Abubakar malami da yanzu haka ke tsare a hannun hukumar EFCC an ga Bidiyon sa da yakewa Shugaba Tinubu yakin neman zabe a shekarar 2022.
Da yawa dai cikin mabiyansa na ganin kamen da aka mai yanzu ba’a masa halacci ba.