Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka hana Peter Obi shiga wajan da manyan mutane ke zaune a wajan rantsar da Fafaroma

A yayin da bodiyon dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ke ta yawo inda aka ganshi an hanashi gaisawa da Fafaroma Leo XIV a Vatican.

A yanzu kuma Bidiyon Peter Obi ne ya bayyana inda aka ganshi shi kuma an hanashi shiga wajan da aka tanadarwa manyan mutane.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Mutane da yawa sun bayyana ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Tabbas Goodluck Jonathan zai tsaya takarar shugaban kasa a 2027 a jam'iyyar PDP>>Farfesa Jerry Ghana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *