
An ga yanda Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta dawo Najeriya daga kasar Saudiyya bayan da ta kai ‘yan uwanta aikin Umrah.
Rahama Saidu dai ta dauki hankula sosai bayan da aka ga yanda ta kai ‘yan uwanta duka aikin Umrah ind akaita tsegumin ina ta samu kudin.