
Da yawa na ta tururuwar zuwa ganin gidan da Malam Aminu Saira ya gina.
Gidan malam Aminu Saira ya dauki hankula sosai musamman a kafafen sada zumunta inda akai ta cece-kuce akai.

An ga yanda aka shirya wata Qarya-Qaryar Liyafa dan murnar gina gidan.
Naziru Sarkin Waka dan uwa ga Aminu Saira na daga cikin wanda suka je ganin Gidan.