
Daliban Marigayi, Dr. Idris Dutsen Tanshi sun rika wallafa Bidiyo suna murna da rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Sun rika bayyana cewa wannan ramuwa ce akan abinda daliban Sheikh Dahiru Usman Bauchi suka musu bayan rasuwar malaminsu.
Da yawansu sun rika fadar kalaman da basu dace ba akan malamin inda suka ce suna mayar da biki ne.