
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano, Abdulmumin Jibrin, Kofa kenan a wannan Bidiyon inda yake murna hadda yadda hula bayan da jam’iyyar NNPP ta dakatar dashi.
Dan majalisar yayi hakanne bayan karbar takardar dakatar dashi da jam’iyyar ta NNPP ta yi.