
Fasto Jeremiah daga jihar Bayelsa ya dauki hankula bayan da yawa Mahaifiyarsa akwatin gawa na gwal.
An binne mahaifiyar tasa a garin Aleibiri dake jihar Bayelsa bayan da ta rigamu gidan gaskiya tana da shekaru 104.
Rahotanni sun ce Fasto Jeremiah ya kashe Naira Miliyan 150 wajan yin wannan akwatin gawar.