A wajan taron jam’iyyar APC a jihar Bauchi an ga yanda hatsaniya ta kaure inda matasa suka rika fadar basa yi, ba zasu sake zaben Tinubu ba.
Bidiyon lamarin ya dauki hankula inda akai ta sharhi akai a kafafen sada zumunta.