Tuesday, March 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Rarara ya gaisa da gwamnoni yasa mutane nata cewa ya mayar da gwamnonin Abokansa

Wani Bidiyo Tauraron mawakin, Dauda Kahutu Rarara yana gaisawa da gwamnonin jihohin Borno da Gombe ya dauki hankula.

Da yawa sun bayyana cewa, Rarara ya mayar da gwamnonin Abokansa.

@mubeedabai

Lokacin Da Mai Girma Sarkin Wakar Kasar Hausa Dr Dauda Kahutu Rarara Da Amaryarsa Hajiya Ayshatulhumaira Suke Gaisawa Da Gwamnan Jahar Barno Da Gwamnan Jahar Gombe. @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah #CapCut

♬ original sound – Mubarak Dabai

Saidai yayin da Gwamna Zulum da Inuwa Yahya suka gaisa da Rarara, Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Fintiri ya ki gaisawa da Rararan inda ya wuce abinsa.

Karanta Wannan  Da Duminsa Ji Karin Bayani Game Da Haďarin Da Gwamnan Jihar Katsina Ya Yi, da halin da ake ciki ayanzu, Da Bidiyon sa daga gadon Asibiti inda ake kwance yake jinya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *