
Wadannan Hotuna da Bidiyon yanda Sabon Ministan tsaron, Janar Christopher Musa ya shiga Ofis da irin tarbar da aka masa kenan.

Ya bayyana cewa zubar da jinin mutanen da basu ji ba basu gani ba ya kare.

Ya dauki alwashin baiwa sojoji gudummawar data dace dan su yi aiki Tukuru.