
Wannan wani Mutum ne da ya bayyana cewa, yana tsaye a kofar gidansa, ‘yan Bindiga suka fito daga daji suka yi garkuwa dashi.
A Bidiyon da ya wallafa, an ga yanda ya bude Gate ya fito daga gidan nasa sai ga masu Garkuwa da mutanen sun fito daga daji da gudu.
Ya da koma cikin gida ya rufe amma yace sun yi garkuwa dashi.
Mutumin yace lamarin ya farune shekara data gabata.