
Wani dan jaridar a jihar Kaduna ya bayyana cewa, akwai mutumin da ya sameshi yake gaya masa cewa yana iya kwanciya da mace sau 50 a dare daya.
Yace mutumin ya sameshi ne da matarsa inda yake cewa, matarsa ta amince ya kara aure dan ta samu sauki.
Saidai a gefe daya kuma an samu wacce ta yadda ya aureta amma ita tana iya kwanciyar aure sau 100 a dare daya.