
Giwaye sun bayyana a garin Kala Balge na jihar Borno inda suke cinye amfanin gona da yiwa dabbobin kiwo Barazana.
Mawallafin harkar tsaro, Zagazola Makama ne ya bayyana hakan inda yace gwamnati ya kamata ta dauki mataki dan kawar wa mutane wannan barzanar.