
Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya taka rawa a wajan kaddamar da gyaran da akawa babban dakin taro na kasa da kasa.
A yayin kaddamarwar ya taka rawa.
Kuma an sakawa dakin taron sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Lamarin ya dauki hankula inda wasu suka yaba, wasu kuwa kushewa suka yi.