
Najeriya ta yiwa kasar Algeria 2-0 a wasan da suka buga a yau inda Najeriyar ta kai ga wasan kusa dana karshe.
Saidai bayan tashi wasan, abin bai yiwa ‘yan kasar Algeria dadi ba.
Sun fara lalata abubuwa a filin wasa.
jA wani Bidiyo kuma an gansu sun bi rafali da gudu, inda ake ta rirrikesu, shi kuma ya tsere.