
Tauraron mawakin Arewa, Soja Boy ya bayyana cewa, mahaifiyarsa bata yi Boko ba, shiyasa ma duk abinda aka kai mata yana yi sai yace mata karyane.
Soja Boy yace duk ‘yan uwansa yayi Blocking dinsu Mahaifiyarsa ce kadai ta rage yake magana da ita.
Yace dalili suna ta gaya masa cewa abinda yake ba kyau.
Yace akwai inda yake son kaiwa kuma zai kai kamin ya mutu zai daina.