Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo:Yanda Barayi suka shiga barikin soji suka saci motoci 3, an kamasu

Wasu barayi masu karfin hali sun shiga Barikin soji a kasar Afrika ta kudu inda suka saci wasu motoci.

Lamarin ya farune a yankin Thaba Tshwane na kasar Inda aka ga sojoji zagaye da barayin suna musu tambayoyi.

Barayin dai sun yi nasarar kutsawa cikin barikin inda suka saci motocin 3. Amma wata tawagar sojoji ta yi saurin kamasu kamin simu tsere.

Karanta Wannan  Ji yanda Matar soja Lt. Samson Haruna ta aikashi Qiyama ta hanyar Babbaqeshi Qurmus

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *