Thursday, February 26
Shadow

Kalli Hoto: An ga gawar wata Budurwa da aka kàshè aka yanke mata al’au7ra

Mutanen garin Abeokuta jihar Ogun sun tashi da wani abin mamaki inda aka ga gawar wata mata akan titin OGTV.

An gano cewa bayan kasheta an kuma yanke mata al’aura.

Lamarin ya farune ranar Talata inda tuni aka kaiwa ‘yansanda korafi.

Ba’a dai gano wanda suka yi wannan aika-aika ba amma an yi amannar cewa tsafi ne suke son yi musamman da al’aurarta da suka cire.

Tuni aka kai gawarta Mutuware.

Karanta Wannan  Gwanin Ban Tausai: Ji yanda kananan 'yan matan da aka yi gàrkùwà dasu aka sakosu suka koma yin karuwanci saboda 'yan Bìndìgàr sun saba musu da làlàtà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *