Shugaban kamfanin Opay da ake amfani dashi ana turawa da karbar kudi da sauran hada-hadar kudi kenan dan asalin kasar China me suna, Zhou Yahui.
A shekarar 2013 aka fara bude Opay a Najeriya da sunan PayCom.
Daga baya aka canja mai sunan Opay