Monday, December 16
Shadow

Kalli Hotuna da Bidiyon gida na farko da aka gina shi sama a kasa a Najeriya

Wannan gida na farko ne da aka ginashi sama a kasa a Najeriya dake Legas.

https://www.youtube.com/watch?v=7w5CXmUw2Lo

Gidan ya dauki hankula

Karanta Wannan  Tinubu dan uwanmu ne Bayerabe mun fi kowa sanin halinsa shiyasa bamu zabeshi ba a zaben 2023>>Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta magantu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *