Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotuna Da Duminsu: A karshe dai Peter Obi ya je gaisuwar Buhari

A karshe dai, Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya je Daura dan yin gaisuwar Buhari.

Hakan na zuwane bayan da akai ta cece-kuce kan rashin zuwan Peter Obi Jana’izar Buhari.

Kafafen yada labarai dama dadalin kafafen sada zumunta sun dauki dumi game da rashin zuwan Peter Obi jana’izar.

Saidai yanzu ya rufe baki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba'amurkiya 'Yar shekaru 68 ta auri matashi dan shekaru 25 a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *