
Jam’iyyar APC ta gudanar da taron masu ruwa da tsaki inda aka ga hadda Gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara ya samu halarta.
Shugaba Tinubu a wajan taron yayi kiran cewa, dolene gwamnoni su rika baiwa kananan hukumomi cin gashin kansu.

Inda yace baiwa kananan hukumomin kudadensu kai tsaye na da muhimmanci.