Saturday, December 13
Shadow

Kalli Hotunan dan Peter Obi da ake rade-radin dan Lùwàdì ne

Hotunan dan Peter Obi me suna Oseloka Obi sun bayyana a kafafen sadarwa inda ake ta rade-radin cewa dan Luwadi ne.

Oseloka Obi na zaunene a kasar Ingila kuma dan fim ne.

IWasu magoya bayan Peter Obi na cewa ba gaskiya bane saboda Oseloka Obi dan fim ne kuma hotunan da akw yadawa ba na gaskiya bane.

Zuwa yanzu dai babu wata sanarwa daga Oseloka Obi ta tabbatarwa ko karyata wannan ikirari.

Karanta Wannan  An soki Tinubu saboda kaddamar da titin Legas zuw Calabar da ba'a kammala ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *