
Akwai mutane 10 da basu da shamaki da fadar shugaban kasa inda a koda yaushe zasu iya shiga fadar shugaban kasar su ganshi ba tare da shamaki ba.
Wadannan mutane rahoton jaridar Sunnews tace makusanta ne ko kuma ace aminaine na shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Gasu kamar haka:
Chief Bisi Akande, Jigo a APC
Oba Rilwan Akiolu, watau Sarkin Legas
Abdullahi Ganduje Shugaban jam’iyyar APC.
Orji Uzor Kalu
Abdul’aziz Yari: Tsohon gwamnan Zamfara.
Oba Sikiru Kayode Adetona
Olusegun Osoba
Ibrahim Masari
Prince Tajudeen Olusi
James Ibori