
Wasu makiyan tsohon shugaba kasa, Marigayi Muhammadu Buhari na ta yada Bidiyon dake nuna cewa wai yana wuta.
Bidiyon na nuna tsohon shugaban kasar yana tafiya zuwa cikin wuta ne.
Saidai da yawa sun yi Allah wadai da hakan inda suke cewa, hakan bai dace ba dan hisabin bawa na ga mahaliccinsa babu wanda ya sani.