Saturday, December 13
Shadow

Kalli Yanda Budurwa da ta yi cikin shege ta càkàwà jàrìrìn da ta haifa wùkà ta yaddashi dan kada ‘yan gidansu su gane

Wannan wata Budurwace da ta cakawa jaririn da ta haifa wuka sannan ta yaddashi dan kada ‘yan gidansu su gane.

Rahoton dai yace cikin shege ne ta yi sannan kuma ta yi kokarin kashewa da batar da jaririn ba tare da an ganeta ba amma abin ya faskara.

A yayin da ta je yadda jaririn, wasu sun ganta inda aka bita har gidansu aka ga tana zubar da jini, saidai jaririn bai mutu ba inda aka dauketa da jaririn aka kaisu asibiti.

Rahoton dai yace shekarunta 19.

Karanta Wannan  Shugaban bankin Access Bank ya sayi gidan Dala Miliyan $20 a Landan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *